Sheikh Jafar Adam - Umdatul Ahkaam Part (2) Mp3 APK
Information
Version 2.8 (#1001)
Aktualisiert 08. May 2020
APK-Dateigröße 82 MB
Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)
Angeboten von rrnapps
Kategorie Kostenlose Lifestyle
Anwendung id com.andromo.dev658544.app672211
Hinweise des Entwicklers Wannan App yana Dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Teil 2 von Sheikh Jafar
Screenshot
Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen
Inhaltsverzeichnis
Neue Funktionen
Was ist neu in Sheikh Jafar Adam - Umdatul Ahkaam Part (2) Mp3 2.8
*New version with some awesome features
Beschreibung
Wannan App yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Teil Zwei 2 (1 daga cikin apps 3) na Scheich Ja'afar Mahmoud Adam, Glanz muka ga ya dace muyi Anwendung wanda mutane zasu su saurara a saukake
App din guda uku 3 sune kamar haka:
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Offline Mp3
-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Offline Mp3
-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 Offline
Allah ya sakawa Scheich Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.
Kada kuma a manta ayi Bewertung na wannnan App fünf Sterne.
* Tarihin Scheich Jafar Mahmud Adam *
Ein Haifi Marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam Agarin Daura, ein Shekara Ta 1962
(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Scheich Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai alias mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Scheich Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai
girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra (ägyptisches Kulturzentrum), Sannan
kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Abendkurse für Erwachsene, tunda a lokacin shekarunsa sonne wuce shekaru na primär, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma
Scheich Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Meister) ein Jami'ar Musulunci, ein Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), ein Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na
Farko, Mutumin Kasar Masar, Scheich Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, Da Kuma Malam
Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,
wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai Kuma
Scheich Abubakar Jibrin Limamin Masallacin Juma'a na BUK, Akwai Kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim Shi Ma Na Jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawaa' Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar
(Islamisches Dokumentationszentrum Sheikh Ja'afar). Marigayi Scheich Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, ein daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da alias haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.
Bewertungen und Rezensionen
Bewertung: 5.0 / 5 · Less than 100 Ergebnisse
(*) ist erforderlich
Frühere Versionen
Sheikh Jafar Adam - Umdatul Ahkaam Part (2) Mp3 2.8 APK für Windows (#1001, 82 MB)
Ähnlich
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE APK
Umdatul Ahkaam Full - Jafar APK
Kitabut Tawheed - Shaykh Jafar APK
Huduba Volume Shaykh Jafar mp3 APK
Ja'afar Mahmud FULL Tafseer APK
Umdatul Ahkaam Sheik Jafar APK
Mehr von rrnapps
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar APK
Littafin Amintarmu - Audio Mp3 APK
Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i - Hisnul Muslim Hausa APK
Al-Nawawi's 40 Hadith Part Two English Commentary APK
Mohamed Siddiq El-Minshawi Qur'an Offline Mp3 APK
Ruqyah Al Shariah 15 Sheikhs Offline Full Mp3 APK
Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad Adam Algarkawy APK
Die meisten heruntergeladenen Apps & Spiele
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK