TAFARKIN SUNNAH APK
Information
Version 2.3 (#2)
Aktualisiert 08. May 2020
APK-Dateigröße 10.8 MB
Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)
Angeboten von rrnapps
Kategorie Kostenlose Lifestyle
Anwendung id com.andromo.dev658544.app668234
Hinweise des Entwicklers Wannan Anwendung yana Dauke da littafai da suke magana akan Menene Sunnah
Screenshot
Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen
Inhaltsverzeichnis
Beschreibung
wanda wasu shahararen marubuta suka wallafasu da harshen larabci. Glanz aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa Wadan da ke neman ililmi akan cikeken menene Sunnah.
na Littafi farko:
*******************
TAFARKIN SUNNA: TATTAUNAWA TA RUWAN SANYI TSAKANINIBNU TAIMIYYAH DA ‚YAN Shi'ar ZAMANINSA
Babu Shakka Ibnu Taimiyyah ya yi bajimin qoqari ein cikin Wannan littafi,
kamar yadda ya saba yi ein sauran littafansa waxanda suke matsayin taurari ein
samaniyar ilimin addini. Muna kyautata zaton CEWA, babu mai hankali da Basira da
zai karanta Wannan littafi Gesicht ya amfana da shi ta fuskar gano bakin zaren duk
abubuwan da ake taqaddama ein Kansu kan matsayin Sunnah da Schia ein addini.
Malamin ya sanya haquri da juriya kamar yadda ya sa ilimi da Basira ein cikin mayar da
martanin abubuwan da ‚yan Schia suke Faxa ein kan Sahabbai. Ya yi shi ta hanyar
tattaunawa yana mai mayar da Martani ein tsanake kan littafin da jagoran ‚yan Shi'ar
zamaninsa Ibnul Muxahhir ya wallafa mai suna Minhajul Karamati Fi Isbatil
Imamati. Malamin ya bi littafin daki-daki yana tattaunawa a kan dalilan da aka Kawo.
Littafi Biyu Glanz na:
*********************
AKIDAR AHLUSSUNAH wal Jama'ah
Wanda Sheikh Mohammed Bin Saleh Al'uthaimin ya wallafashi Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa Wadan da ke neman ililmi akan cikeken menene Sunnah.
Ya yi bayani Dalla-Dalla akan abinda SHAFI ya Imani daya-bayan-daya, ko ma kace shikashikan littafin ya akan ne Kunshi, da kuma Bayanan rukunan Imani DA kaddara, da kuma matsayin sahabban ma'aikin ALLÂH (SAW). Dafatan Allah ya datar da mu ya kuma anfanar da mu, Allah ya yi dadain tsira ga Annabi Muhammad (SAW), da iyalansa da Kuma sahabbansa baki daya.
Za kuma a iya Samun Karatun quran na wasu daga cikin Manyan Makaranta quran na Duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Koran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Koran offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Koran offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Koran Mishary Rashid offline
Don Allah idan har kaji dadin wannnan Anwendung ein taimaka ein yi-Sharing-ta facebook, WhatsApp, twitter, instagram da dai sauran Social Media domin sauran yan uwa musulmi su ma Suyi Download su amfana.
Kada Kuma eine Bewertung manta ayi Anwendung Fünf-Sterne-na wannnan.
Bayan Wannan App mai suna TAFARKIN SUNNA, za iya Samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya Malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) ein Spiel zu speichern.
Bewertungen und Rezensionen
Bewertung: 5.0 / 5 · Less than 100 Ergebnisse
(*) ist erforderlich
Frühere Versionen
Ähnlich
Life Counter: Game of Count APK
Habbits of Prophet Muhammad(S.A.W) APK
Zikrovi i dove - EL-ME'SURAT APK
المصحف المعلم مع التكرار حصري APK
Life of Prophet Muhammad Audio APK
dr israr ahmed quran tafseer audio APK
Mehr von rrnapps
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar APK
Littafin Amintarmu - Audio Mp3 APK
Garkuwar Musulmi Ta Addu'o'i - Hisnul Muslim Hausa APK
Al-Nawawi's 40 Hadith Part Two English Commentary APK
Mohamed Siddiq El-Minshawi Qur'an Offline Mp3 APK
Ruqyah Al Shariah 15 Sheikhs Offline Full Mp3 APK
Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad Adam Algarkawy APK
Die meisten heruntergeladenen Apps & Spiele
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK