ApkDownload

Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3 APK

Neueste Version 1.0 für Windows
Aktualisiert 02. October 2017

Information

Version 1.0 (#1)

Aktualisiert 02. October 2017

APK-Dateigröße 44.7 MB

Erforderliche Android-Version Android 4.0+ (Ice Cream Sandwich)

Angeboten von uyaapps

Kategorie Kostenlose Lifestyle

Anwendung id com.andromo.dev646242.app674150

Hinweise des Entwicklers Kundin Tarihi Teil 1 - Aminu Daurawa Offline-MP3

Screenshot

Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen

Beschreibung

AssalamuAlaikum Yan Uwa Maza da Mata,

Muna Dauke da manhaja Wadda ke Dauke da Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Anwendung Kyauta ne dominku ‚yanuwa Hausawa Musulmi.

Kuma baya bukatar Internet ko Daten ko WiFi

Sannan frei neh, kuma akwai sauti mai inganchi

Aminu Daurawa kundin Tarichi

Mal. amin Ibrahim daurawa
Malam Aminu Daurawa offline kundin tarihi
Kundi IRIN tarihi Tara da Sheikh Daurawa Kano na
Offline-mp3 Aminu daurawa kundi
Mallam Amin Tarihi ohne Internetverbindung

Domin wadansu karatuttukan na Hausa kamar Qur'an Tafsir von Scheich Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play Store.

Wannan App kashi Biyu ne, leuchten akwai Teil 1 da Kuma 2. Wannan na farkon. Kashi na Biyu yana cikin Wannan speichern.

Idan kana / kina da shawara Spiel da Wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa WATO Kundin Tarishi yi amfani da E-Mail-din Entwickler ka / ki turo da sakonka / ki.

Wannan App baya bukatar Daten ko WiFi-Verbindung, yana aiki ne offline. Daga Kayi Download sa shi kenan ein yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka / ki. Yin hakan zai ci Waje mai yawa daga Speicher din wayarka / ki. Amma idan kayi amfani da Wannan App Größe din zai Zama dan kadan Sannan kuma baka bukatar dube-duben Dateien. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin Wannan App ein shirye.

Idan ka / kin ji dadin Wannan App, inason ku tayani da Addu'ar Samun shiriya da Kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu Babban rabo da Kuma kyakkyawan lada WATO Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka / ki duba Wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima !!

Bewertungen und Rezensionen

Bewertung: 4.9 / 5 · Less than 100 Ergebnisse

(*) ist erforderlich

Frühere Versionen

Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3 1.0 APK für Windows (#1, 44.7 MB)