ApkDownload

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 APK

Neueste Version 3 für Windows
Aktualisiert 08. October 2018

Information

Version 3 (#6)

Aktualisiert 08. October 2018

APK-Dateigröße 71.3 MB

Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)

Angeboten von Abyadapps

Kategorie Kostenlose Musik & Audio

Anwendung id com.andromo.dev626263.app652437

Hinweise des Entwicklers Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Teil 1 Scheich Ja'afar Mahmud Adam

Screenshot

Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen

Beschreibung

Team Abyadapps ke kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 OFFLINE tara da Scheich Jaafar Mahmud Adam. Wannan itace manhajja ta Farko kuma bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Sauketa kan wayoyinku kawai daga nan zatayi aiki ko da ba'a kunna data ba. Funktioniert perfekt offline.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 offline zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) ein inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah Annabi Yanayin Sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) nehmen.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja glänzen Scheich Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Scheich Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Scheich Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi Bewertung dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi teilen da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bewertungen und Rezensionen

Bewertung: 4.7 / 5 · Less than 100 Ergebnisse

(*) ist erforderlich

Frühere Versionen

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline - Part 1 of 2 3 APK für Windows (#6, 71.3 MB)