ApkDownload

Tafseer Suratun Nisa'i (01-43) OFFLINE APK

Neueste Version 3 für Windows
Aktualisiert 05. December 2022

Information

Version 3 (#8)

Aktualisiert 05. December 2022

APK-Dateigröße 61.8 MB

Erforderliche Android-Version Android 4.1+ (Jelly Bean)

Angeboten von KareemTKB

Kategorie Kostenlose Musik & Audio

Anwendung id com.andromo.dev391844.app584540

Hinweise des Entwicklers Tafsirin malam jafar na suratun Nisa'i daga ayah ta daya zuwa ta arba'in da uku

Screenshot

Klicken Sie auf das Bild, um es in voller Größe anzuzeigen

Beschreibung

AssalamuAlaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,

Ga sabuwar manhajja domin Kawo muku karatun tafsirin suratun nisa'i ayah ta Daya ZUWA ayah ta arba'in da uku. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafsir Sura an Nisa Vers 1-43

Wannan manhajja na aiki ba Tara da eine kunna Daten ba. Akwai sauran manhajjoji guda Biyu domin Kawo muku karashen karatun tafsirin Wannan surah. Kostenlose Hausa Islamische Apps kenan von danuwanku KareemTKB.

Kada Amanta Sharing Wannan app da sauran yanuwa. Domin fito da Wannan App fili cikin Wannan gida Baschi tauraro biyar ka / ki rubuta tsokaci WATO eine kansa überprüfen.

Allah ya jikan malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya Shigar dashi alJannar Firdausis Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya Jawa malam baki shima Allah ya Saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah einem rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausis shima. Mu da ku gaba Daya Allah yasa mu cika da imani mu Shiga alJannah Firdausis Tara da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.

Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Koran MP3 domin Samun karatun.

Sheikh Jaafar Mahmud Adam komplette tafsir mp3 ya Kusa gama Shiga cikin Wannan gida. Yanzu haka saura surori guda kadai mu Kammala In shaa Allahu.

Allah ya amfanar damu da abun da Zamu saurara Ameen.

Haza wasalam. Jazakumullahu khair

Bewertungen und Rezensionen

Bewertung: 4.9 / 5 · Less than 100 Ergebnisse

(*) ist erforderlich

Frühere Versionen

Tafseer Suratun Nisa'i (01-43) OFFLINE 3 APK für Windows (#8, 61.8 MB)