Rihla Conackriyya APK
Informações do Aplicativo
Versão 1 (#1)
Atualizada 28 de September de 2016
Tamanho APK 3.2 MB
Requer Android Android 2.0+ (Eclair)
Oferecido por Usmaniyya
Categoria Aplicativo de Educação gratuito
Aplicativo id com.conakriyya
Developer's notes Rihla Conackriyya de Shaykh Ibrahim Niass - Árabe & Hausa Tradução
Capturas de tela
Clique na imagem para ver em tamanho grande
Tabela de conteúdos
Descrição
Conakriyya! Brilhar sunan da aka fi sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin sunan Conakry da akayi um cikinta, Shaikhu (RA) ya acordar yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi um cikin tafiyar da yayi ta tsawon kwanaki sentado Wadda um cikinsu ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gâmbia Mali Guiné da Sirre Leone.
Shaikhu (R.A.) ya Zuba ilimai masu yawa um cikinta kamar yadda ya fadi Wasu ni'imomin da Allah Ta'ala yayi masa.
Sau da yawa masoya suna RERA Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake filho na bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta zuwa harshen hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.
Abubuwan lura !:
1- Shaikhu (R.A.) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba Muce Dukkan garuruwan da ya Ambata um cikin Wannan kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda wata hikima Wadda Bamu Santa ba. Kamar:
"دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
A maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin alama kamar haka "," karin bayani ne domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.
3- Shaikhu (R.A.) yayi Wannan tafiya daga Daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 Bayan Hijira, zuwa Daren karshe na watan Rajab na shekarar 1367.
Shaikhu (RA) ya zo Birnin Kano Nigéria zuwan farko um watan Rajab um shekara cikin ta 1364 BH, domin Cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) uma Madina, um shekara cikin ta 1355 BH na cewa zai zo garinsa , Mutum uku suka bishi bayan tafiyarsa, sune:
(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A.).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon bari nua (R.A.).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A.).
A farko - shekara farkon ta 1366 B.H. WATO shekarar da yayi tafiyar da yayi Wannan kasidar um darenta na karshe, saboda haka uma lokacin da yayi wannnan kasida Babu wanda ya san Kaulakha um cikin Mutanen Nigéria sai wadannan Mutanen guda uku rak.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi
Juma'a: 6 - sha'aban - 1434 A. H.
Daidai da: 14 - Junho - 2013 dC
Auchi, jihar Edo.
Avaliações e opiniões
Avaliação: 4.5 de 5 · Less than 100 avaliações
(*) é necessário
Versões anteriores
Semelhante a Rihla Conackriyya
UniJanggi - korean chess game APK
Acorazado de mar (Batalla Naval ) APK
Data Plan Active for Your MOBILE SIM APK
Recuperar números e nomes excluídos APK
Photo Video Editor With Music APK
Mais do Usmaniyya
Top download apps
Resso - Músicas e Podcasts APK