ApkDownload

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK

Última versão 3.0.0 para Windows
Atualizada 08 de December de 2023

Informações do Aplicativo

Versão 3.0.0 (#1002)

Atualizada 08 de December de 2023

Tamanho APK 22.5 MB

Requer Android Android 4.4+ (KitKat)

Oferecido por Abrahamjr

Categoria Aplicativo de Comer e beber gratuito

Aplicativo id com.andromo.dev701988.app840003

Developer's notes Eu irei abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

Capturas de tela

Clique na imagem para ver em tamanho grande

Tabela de conteúdos

Descrição

Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda tomar nufin dabi'a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Para! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? Um tamu fahimta idan Bahabahe ya ce alada yana nufin duk wata hanya wadda também conhecido como saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake
2- Dankali
3- kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9 - Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gay tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19 - Tuwon masara
20-maye-maye
Da Sauransu ....

Kada ku manta kuyi taxa na aplicação wannan, mungode ..

Avaliações e opiniões

Avaliação: 5.0 de 5 · Less than 100 avaliações

(*) é necessário

Versões anteriores

Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0 APK para Windows (#1002, 22.5 MB)

Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1 APK para Windows (#1001, 4.6 MB)