ApkDownload

Alaramma Kalarawi Kano MP3 Offline APK

Última versão 3 para Windows
Atualizada 10 de October de 2018

Informações do Aplicativo

Versão 3 (#2)

Atualizada 10 de October de 2018

Tamanho APK 24.6 MB

Requer Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Oferecido por Abyadapps

Categoria Aplicativo de Música e áudio gratuito

Aplicativo id com.andromo.dev626263.app694679

Developer's notes Saurari karatun alaramma qalarawi kano

Capturas de tela

Clique na imagem para ver em tamanho grande

Tabela de conteúdos

Descrição

Alaramma malam kalarawi malamin addini ne hafaffen garin kano.wadda bincike ya nuna yanadaga cikin malaman dasuka kawo sunnah jihar kano ..

malam kalarawi yayi fice ne sakamakon yadda yakeyin waazi da abin dariya hakan yasa babba da yaro keson zuwa yaji waazinsa alokacin dayake araye ..

Kalarawi yarasu kusan sama da shekara 20 dasuka wuce amma haryanzu ana jimamin rasuwar. malamin yayi rayuwa tare dasauran malam da kuma manyan sarakuna na jihar kano kamar Marigayi Alh Ado bayero sannan kuma dasu Sani waziri ..

muna adduar Allah yasakawa malam da alkhari ... Allah kuam yasa aljannah tazama makomarsa ameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Alaramma Kalarawi Kano MP3 sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma um aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Avaliações e opiniões

Avaliação: 4.5 de 5 · Less than 100 avaliações

(*) é necessário

Versões anteriores

Alaramma Kalarawi Kano MP3 Offline 3 APK para Windows (#2, 24.6 MB)