ApkDownload

Tafsir Suratun Nisa'i (44-113) OFFLINE APK

Última versão 3 para Windows
Atualizada 10 de December de 2022

Informações do Aplicativo

Versão 3 (#6)

Atualizada 10 de December de 2022

Tamanho APK 56.9 MB

Requer Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Oferecido por KareemTKB

Categoria Aplicativo de Música e áudio gratuito

Aplicativo id com.andromo.dev391844.app584543

Developer's notes Cigaban karatun tafsirin suratun Nisa'i. Ayah ta 44 - 113 tare da malam Jafar

Capturas de tela

Clique na imagem para ver em tamanho grande

Tabela de conteúdos

Descrição

Assalamu alaikum wa wa rahmatullahi barakatuhu,

Ga manhajja ta biyu domin Kawo muku cigaban karatun tafsirin suratun nisa'i aia ta Arbain da Hudu zuwa aia ta dari da goma sha uku. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Jaafar Holy Quran Tafseer Surata An-Nisa 'verso 44-113

Wannan manhajja na aiki ba tare da uma ba dados kunna. Akwai sauran manhajjoji guda biyu domin Kawo muku karashen karatun tafsirin Wannan sura. Livre Kenan Hausa islâmica Apps por danuwanku KareemTKB.

Kada partilha Amanta Wannan app yanuwa da sauran. Domin fito da Wannan app fili cikin Wannan gida bashi tauraro biyar ka / ki rubuta tsokaci WATO rever um Kansa.

Allah ya malam jikan Jaafar ya kuma gafarta masa zunubansa ya Shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah um rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu Cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallahu alaihi Sallam Aameen.

Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Alcorão domin MP3 karatun samun.

Sheikh Jaafar Mahmud Adam completa tafsir mp3 ya Kusa gama shiga cikin Wannan gida. Yanzu haka Saura surori guda kadai mu Kammala Em shaa Allahu.

Allah ya amfanar damu da abun da zamu saurara Ameen.

wasalam Haza. Jazakumullahu khair

Avaliações e opiniões

Avaliação: 5.0 de 5 · Less than 100 avaliações

(*) é necessário

Versões anteriores

Tafsir Suratun Nisa'i (44-113) OFFLINE 3 APK para Windows (#6, 56.9 MB)