ApkDownload

Algaita Dubstudio Extra APK

الإصدار 1.1 for Windows
محدث 26 October 2020

معلومات

الإصدار 1.1 (#11)

محدث 26 October 2020

حجم ملف APK 14.9 MB

يتطلب Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

مطوّر البرامج AMEG

الفئة ترفيه (تطبيق)

ID com.goodbarber.algaitads

ملاحظات المطور كوندين نيشادي كياوتا

صورة الشاشة

انقر على الصورة لرؤية الحجم الكامل

الميزات الجديدة

ما هو الجديد في Algaita Dubstudio Extra 1.1

- A wannan manhaja za a iya hira da dukkan wadanda suka sauke ta sannan sukayi rijista acikinta
- Za a iya tura sako ga masu gudanar da manhajar dauke da korafi, shawara ko kuma tambaya da ta shafi manhajar ko abubuwan dake cikinta
- Mai amfani da wannan manhaja zai iya sharhi (comment) akan kowani abu dake acikin wannan manhaja

الوصف

Wannan manhaja ce mai dauke da nau'o'in nishadi daban daban daga mafi shaharan kamfanin fassara fina finai izuwa harshen Hausa، wato Algaita Dub Studio. Acikinta akwai sassa daban daban kamar sashen fassararrun fina finai، wakoki، labaran sauraro na barkwanci، soyayya، da karfafa gwiwa. Sannan wannan manhaja tana dauke da sashe na hira (chat) da dukkan sauran jama'ar da suka sauke manhajar kuma sukayi rijista a cikinta.

التقييمات والمراجعات

التقييم: 5.0 / 5 · Less than 100 صوتًا

(*) مطلوب

الإصدارات السابقة

Algaita Dubstudio Extra 1.1 APK for Windows (#11, 14.9 MB)