ApkDownload

Abincin Gargajiya Na Hausawa APK

الإصدار 3.0.0 for Windows
محدث 08 December 2023

معلومات

الإصدار 3.0.0 (#1002)

محدث 08 December 2023

حجم ملف APK 22.5 MB

يتطلب Android Android 4.4+ (KitKat)

مطوّر البرامج Abrahamjr

الفئة طعام ومشروب (تطبيق)

ID com.andromo.dev701988.app840003

ملاحظات المطور Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni

صورة الشاشة

انقر على الصورة لرؤية الحجم الكامل

الوصف

Kalmar al’ada، kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa. إلى! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi؟ A tamu fahimta idan Bahaghe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita، ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni، wanda suka hadarda؛

1- دانواك
2- دنكالي
3- كونو / كوكو
4- Ƙuli-Ƙuli
5- زوغال
6- تون كولى
7- غيادا
8 - نقية
9- توون صلى
10- دامبو
11- ديبلان
12- الكاكي
13- ماسا / وينا
14- كونون زائي
15- داو
16- سفالة (gay tuwo)
17- بولا
18- روجو
19- طوان المسرة
20- ماي ماي
دا ساورانسو ....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application، mungode ..

التقييمات والمراجعات

التقييم: 5.0 / 5 · Less than 100 صوتًا

(*) مطلوب

الإصدارات السابقة

Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0 APK for Windows (#1002, 22.5 MB)

Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1 APK for Windows (#1001, 4.6 MB)