Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1 APK
معلومات
الإصدار 3 (#2)
محدث 10 December 2022
حجم ملف APK 19.7 MB
يتطلب Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
مطوّر البرامج Abyadapps
الفئة الموسيقى والصوت (تطبيق)
ID com.andromo.dev626263.app695187
ملاحظات المطور Saurari bayanin AURE Part 1 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam Kano. Sheikh Jafar
صورة الشاشة
انقر على الصورة لرؤية الحجم الكامل
جدول المحتويات
الوصف
الشيخ جعفر محمود آدم بيانان
* تارين شيخ جعفر محمود آدم *
haifi marigayi الشيخ جعفر محمود آدم a garin Daura، a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).
Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu، a wurin mijin yayarsa، Malam Haruna، wanda kuma dan uwansu ne na jini.
Daga nan kuma sai aka maar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza، kimanin kilomita 9 a arewa da Daura، wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin su، wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa، a shekara ta 1971 (ko 1972)، sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi، wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne، amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tun kafin zuwansu Kano، tuni marigayi Sheikh Jaafar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai girma، wanda ya kammala a shekara ta 1978.
بيان دا مالام يا كممال هدار الكوراني ماى جرمة ، كاسنسوارا ماي شعور
ilimi، sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra، (Egyptian
المركز الثقافي) ، سنان كوما يا شيخا ماكانتار داينا با سو يي بوكو با تا ماساتاليسي الكبار المسائية الطبقات ، تونغا a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru
na primary، amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Haka ya rika yin wannan karatu guda biyu: Waqan makarantar ya je ta da daddare bayan sallar isha'i، waccan kuma ta koyo harshen larabcin da yamma. يا كمالا وأدانون مكارنو شيكارا تا عام 1983. وانان كوما شي يا با شي دمار شيغا مكارنار
GATC Gwale a shekara ta 1984، kuma ya kammala a shekara ta 1988.
A shekara ta 1989، malam jafar ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah، a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an، wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Musulunci، A Oundurman Sudan. Sannan kuma، kafin rasuwarsa، ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku، wato digiri da digirgir (PhD)، a Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto.
Daga cikin malamansa na ilimi، akwai:
- malaminsa na farko، mutumin kasar Masar، Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa
- Malam Nuhu a unguwar Dandago، wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa
- Malam Muhammad Shehu، mutumin Lokoja، wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa.
الشيخ أبوبكر جبرين ليمامين ماسالاسين جمعة نا بوك
- د. أحمد محمد إبراهيم شي ما نا جاميار بايرو تا كانو.
Daga cikin malaman mallam jafar na jami'a kuma akwai: Sheikh Abdurrafi'u da Dr. Khalid Assabt.
Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su، sun hada da:
1. قرطان الكوراني ماي جورة واتو الشيخ جعفر محمود تلاوة القرآن الكريم
2. التفسير الكامل للقرآن الكريم mp3 الشيخ جعفر محمود
3. كتاب التوحيد
4. Umdatul Ahkaam
5. أربعون هاديث
6. Kashfusshubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. رياضالعليين
9. سيراتون نبوي
10. أحباب الجناز
11. Siffatus Salaatun Nabi
Kafin rasuwarsa، malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar Islamic Documentsation Center).
ماريجاي شيخ جعفر محمود آدم يا رصو رانار جمعة 26 / ربيع أول / 1428 هـ (13/04/2007) ساكاماكون هارين دا وادنسو يان تايدا سوكا كاي ماسا ، ودايداي لوكاسين دا ياك جاغورانتار سالار أسوبا ماسالين جمعة نا دوراي. Ya rasu ya bar mata biyu، da 'yaya shida، yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisa na gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa، kuma an binne shi ne a makabartar Dorayi.
الله يا جيكسانا يا غفارتا ماسا ، يا ساكا ماسا دا جدعان الجنا.
Akwai sauran manhajjoji na Islama irinsu: sheikh aminu daurawa، kabiru gombe، abubakar giro، dr mansur da sauransu
التقييمات والمراجعات
التقييم: 5.0 / 5 · Less than 100 صوتًا
(*) مطلوب
الإصدارات السابقة
Sheik Jafar Mahmud Adam Bayanin Aure Part 1 3 APK for Windows (#2, 19.7 MB)
متشابهة
Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APK
Sheikh Ja'afar Mahmud - Azumi APK
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APK
Tafseer Al Baqarah (1 - 286) APK
Sheikh Ja'afar Kitab Tauhid 2 APK
Ja'afar Mahmud FULL Tafseer APK
المزيد من Abyadapps
عبد الهادي كناكري بدون نت قرأن كامل APK
Full Audio Quran Offline Hazza al Balushi APK
عبد المطلب بن عاشورة بدون نت APK
Ayman Swed Full Audio Quran Offline APK
رعد الكردي قرآن كريم بدون نت APK
Mishary Rashid Alafasy Holy Quran Full mp3 Offline APK
Abdur Rahman al ossi Quran mp3 Offline APK
Ruqyah al Shariah - al Hashimi APK
التطبيقات والألعاب الأكثر تنزيلًا
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK