ApkDownload

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 APK

الإصدار 1.3 for Windows
محدث 02 September 2020

معلومات

الإصدار 1.3 (#1002)

محدث 02 September 2020

حجم ملف APK 23.3 MB

يتطلب Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

مطوّر البرامج ZaidHBB

الفئة الموسيقى والصوت (تطبيق)

ID com.andromo.dev492494.app655399

ملاحظات المطور Saurari wa'azin مالام جعفر اكان Siffofn Muminani دا Siffar ماس مومينا.

صورة الشاشة

انقر على الصورة لرؤية الحجم الكامل

الميزات الجديدة

ما هو الجديد في Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 1.3

*Bug Fixed

الوصف

السلام عليكم يا yan uwa Musulmi، Hausawa،

تطبيق Wannan mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro، sai dai akwai bonus track (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi play.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar، Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search din kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app، to ya tuntube ni ta عنوان البريد الإلكتروني dina da na bayar a kasan wannan rubutu، zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

تقييم Kar ku manta kuyi wanna app dama sauran tare da yada su a whatsapp، facebook da sauransu، don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

التقييمات والمراجعات

التقييم: 4.9 / 5 · Less than 100 صوتًا

(*) مطلوب

الإصدارات السابقة

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Mp3 1.3 APK for Windows (#1002, 23.3 MB)