Mc Tagwaye Comedy APK
App information
Version 1.0 (#6)
Updated 2019-08-20
APK Size 5.6 MB
Requires Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Offered by sabilujmr
Category Free Entertainment App
App id com.andromo.dev874697.app996394
Developer's notes Ku kalli bidiyo na mc tagwaye comedy, da wayansu comedy a wannan manhaja kyauta.
Screenshot
Click on the image to see full size
Table of contents
Latest updates
What's new in Mc Tagwaye Comedy 1.0
Editor's review
Download the latest Mc Tagwaye Comedy application, version 1.0, compatible with Windows 10/11 (using emulators such as Bluestacks), Android devices. This free Entertainment app is developed by sabilujmr and is easy to download and install.
Previous versions, including 1.0, are also available. If you need help or have any problems, please let us know.
Description
Mc tagwaye yanayin comedinsa ne ta hanyar kwai kwayon maganar shugaban kasa wato 'Gen. Muhammadu Buhari' wayen shigar sa, tafiyarsa, motsinsa, maganarsa da kuma nuna halayensa, duk a cikin comedis dinsa tare da dan uwansa wanda suke kama sosai, domin ance ma su din yan biyu ne saida dayan kuma yafi kama da Hen. Muhammadu Buhari din.
Mc tagwaye ya kasance babban dan comedy ne a Nigeria, inda yanzu haka ya shiga jerin manyan comedian na kasar sa wato Nigerian kuma ya samu karbuwa daga sassa daban-daban na fadin Nigerian kai harma Duniya gabakidaya, saboda yanda ya iya comedin sosai da sosai.
kuma mc tagwaye ya kasance a cikin jerin hausa comedian na Nigeria wanda idan daj za'ayi maganar comedian to gaskiya za'a sakashi, Nigerian comedian kamar irin su:
Wannan manhaja ta kunshi Comedies Wanda zasu baku NISHADI domin Yana dauke da Comedies na Arewa Comedians Wanda suka hada da irin su:
+ Ali Artwork
+ Bushkiddo Comedy
+ Asubaba Comedy
+ McTagwaye Comedy
+ Bosho Comedy
+ Nura Alejo Comedy
+ Mazaje Ne Comedy
+ dr. sambo Comedy
+ Alkhamees Comedy
+ AzlandBoys Comedy
+ KB Show Comedy
da dai sauransu...
kar ku manta amfani da dama ta kallon wadannan bidiyo na Barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Anduroi, da fatan zakuji dadin amfani da wanna manhaja mai albarka kuma kada ku manta kuyi share zuwa ga family Yan uwa da abokan arziki a koda yaushe a wayoyinku.
Musha Mc tagwaye comedy Nakune Masu son nishadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasarwa a rayuwa.
Mc tagwaye comedy manhajar ku ce, kuma kada ku manta kuyi rate na wannan sabuwar manhaja mai suna mc tagwaye domin hakanne yake kara mana kwarin gwiwa wajen yi muku sabbin manhajoji maka mantan ko fiye da wannan a koda yaushe domin nishadjnku.
Ku kasance tare da mc tagwaye comedy a koda yaushe domin samun sabbin bidiyo a duk lokacin da aka dora sabon bidiyo. mun gode....
App permissions
Mc Tagwaye Comedy 1.0 APK requires following permissions:
Allows applications to open network sockets.
Allows applications to access information about networks.
Ratings and Reviews
Rating: 5.0/5 based on Less than 100 reviews
(*) is required
Previous versions
Similar to Mc Tagwaye Comedy
Broda Shaggi Comedy Videos APK
President Buhari Biography APK
Mark Angel & Emmanuella Comedy APK
More from sabilujmr
Hausa Comedy Videos Tv 2019 APK
Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya APK
soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure APK
Magana Jarice audio; sabon littafi 2019 APK
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata APK
Top download apps
فیلتر شکن جدید و قوی،فیلتر شکن قوی و پرسرعت رایگان APK