ApkDownload

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 APK

Latest Version 2.11 for Windows
Updated 2020-08-02

App information

Version 2.11 (#1001)

Updated 2020-08-02

APK Size 48.6 MB

Requires Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Offered by AdamsDUT

Category Free Music & Audio App

App id com.andromo.dev653890.app651153

Developer's notes saurari karatun Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 offline

Screenshot

Click on the image to see full size

Editor's review

Download the latest Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 application, version 2.11, compatible with Windows 10/11 (using emulators such as Bluestacks), Android devices. This free Music & Audio app is developed by AdamsDUT and is easy to download and install.

Previous versions, including 2.11, are also available. If you need help or have any problems, please let us know.

Description

Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka, karatuttukan irin su, sheikh Jafar Mahmud Adam, sheikh Mohammmad Abani Zaria,sheikh mohammad bin usaman kano,sheikh Dr sani rijiyar lemo
sheikh Ali Isah Fantami,Sheikh ibrahim Aminu daurawa,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Ahmad BUK,
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya,sheikh abdulwahab kano,Sheikh Abubukar Gero, sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-quran ta sheikh Ahmad sulaiman da kuma sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

App permissions

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 2.11 APK requires following permissions:

Allows applications to open network sockets.

Allows using PowerManager WakeLocks to keep processor from sleeping or screen from dimming.

Allows an application to write to external storage.

Allows an application to read or write the system settings.

Allows applications to access information about networks.

Allows an application to read from external storage.

Ratings and Reviews

Rating: 4.6/5 based on Less than 100 reviews

(*) is required

5 ★ Excellent

5 ★ Allah yakara lafiya

5 ★ masha allah

1 ★ Masha Allah

5 ★ Excellent

Previous versions

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mp3 2.11 APK for Windows (#1001, 48.6 MB)