Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam APK
App information
Version 3 (#6)
Updated 2018-10-10
APK Size 20.9 MB
Requires Android Android 4.1+ (Jelly Bean)
Offered by Abyadapps
Category Free Music & Audio App
App id com.andromo.dev626263.app652096
Developer's notes Cikakken Bayanin Aikin Hajji da Umarah Daga Bakin Marigayi Sheikh Jafar Mahmud
Screenshot
Click on the image to see full size
Table of contents
Editor's review
Download the latest Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam application, version 3, compatible with Windows 10/11 (using emulators such as Bluestacks), Android devices. This free Music & Audio app is developed by Abyadapps and is easy to download and install.
Previous versions, including 3, are also available. If you need help or have any problems, please let us know.
Description
Mai bayanin shine mariya Sheikh Jaafar Mahmud Adam.
Sheik Jafar ya sakawa wannan lakca taken GUZURIN MAHAJJATA. Cikakken bayani da zai zamto JAGORAN MAHAJJATA yayin aikin Hajji ko Umrah.
A cikin wannan manhajja zaku samu cikakken bayanin aikin hajji da umrah kamar haka:
- Daukan ihrami (wato kayan da mahajjaci ko mahajjaciya zai daura domin shiga aikin umrah ko hajji kai tsaye)
- Niyya wajen mikati. Ire iren Miqati. Ina ne miqatin 'yanuwa 'yan Najeriya (Juhufa) yake a yanzu ? Duba cikin manhajja domin samun cikakken bayani kan dukkan miqatin da manzon Allah (s.a.w) yayi bayani.
- Bayani kan ire-iren aikin hajji.
1. Ifradi
2. Qirani
3. Tamattu'i
Wanne yafi falala kuma wanne annabi (s.a.w) yayi a hajjinsa ta farko wacce kuma itace hajjin bankwana din ? Saurari Sheikh Ja'afar Mahmud.
- Shiga masallacin Ka'abah da bayanin sallah raka'a biyu, shafan hajaril aswad, dawafi (tawaf), shafan rukunun yamani, da kuma sumbatar multazal wajto wajen da ke tsakanin hajaril aswad da kuma kofar shiga cikin dakin kaaba.
- Bayani kan Sa'i wato tafiya tsakanin duwatsun SAFA da MARWA. Akwai cikakken bayani cikin wannan manhajja. Allah ya sakawa sheikh Jafar da alkhairi Allah kuma ya gafartawa malam jafar.
- Shan ruwan ZAM-ZAM. Shin me akeso mutum ya karanta koya roka yayin shan wannan ruwa na zamzam ? Mene ne Fa'idar shan ruwan ZAM-ZAM ? Akwai cikakken bayani aciki.
- Bayan kammala dawafi (Tawaf - zagayen dakin kaabah) da saey tsakanin safa da marwa sai saysaye wato rage gashin kai. Idan mutum yayi wannan toh alhamdulillahi aikin umrah ya kammala. Sai mai aikin hajji ya jira cire Ihraminsa ya jira ranar takwas ga wata. Toh me mutum zaiyi a wannan tsakani ? Saurari bayanin sheikh jaafar cikin wannan manhajja.
- Ranar takwas ga wata mahajjata zasu fito daga masaukinsu domin aikin hajji suna masu yin niyyar labbaikallahumma hijjatan ko hajjan. Bayan niyya sai talbiyya sannan a tafi har Minna ko Mina. Me zasuyi a can ? Duba manhajja domin cikakken bayani.
- Ranar Tara ga watan zhulhijja Itace ranar Arfa wato ranar hawan DUTSEN ARFA (Mount Arafat). Sheikh Jafar yayi bayani cikakke ayi sauraro lafiya.
- Minna zuwa Muzdalifa zuwa Urana ? Sannan zuwa Nanira can kusa da mashigar Arfa. Saurari bayani sheik Jafar kan me annabi (s.a.w) yayi a wadannan wajaje.
- Dawowa daga ARAFA zuwa muzdalifa. Kwanan muzdalifa shin me akeso mai aikin hajji yayi a wannan dare ?
- Dawowa daga muzdalifa zuwa Minna. Munje ARFA ranar tara ga wata, mundawo muzdalifah da daddare mun kwana a muzdalifah gari ya waye mundawo Minna ranar goma ga wata. Tsakanin muzdalifa da Minna akwai wajen da aka halakar da ashabul fil, me ya kamata alhaji yayi a wannan waje ? Saurari bayani cikin manhajja.
- A minna akwai aiki hudu: jifa, yanka, aski, dawafi. Mukan fassara jifan da akeyi a aikin hajji da jifan shaidan amma hakan ba cikin ayah ko hadisi yazo ba. Kawai dai jifane mutum zaije yayi a gurare guda uku yayin aikin hajji. Saurari sheikh jafar domin cikakken bayani da hukuncin yadda ake jifan.
- Bayan Jifa, yanka da aski da dawaf ifada toh mutum zai iya kwance ihraminsa. Idan mutum yaje da iyalinsa toh babu laifi don ya kusancesu. Saurari malam Jafar cikin guzurin mahajjata kashi na biyu dake cikin wannan manhajja.
- Yanzu sai kwanakin Minna. Yau goma ga wata. Mahajjata zasu kwana gari ya waye sha daya kenan, sannan sha biyu sannan sha uku. Sha daya da sha biyu sune wajibi. Me akeyi a kwanakin Minna ? Saurari mallam jafar cikin manhajja.
- Bayan ranakun Minna sai dawowa Makkah kuma. Sannan sai dawafil wada wato dawafin bankwana.
Sannan malam jafar yayi bayanin ziyara zuwa madinah da kuma sauran hane-hane da hukunce hukuncen aikin hajji.
- Tambayoyin sheikh Jafar kan aikin hajji da umrah.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Sannan a yadata ga 'yanuwa musulmai. Jazakumullahu khair
App permissions
Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam 3 APK requires following permissions:
Allows using PowerManager WakeLocks to keep processor from sleeping or screen from dimming.
Allows an application to write to external storage.
Allows an application to read or write the system settings.
Allows applications to open network sockets.
Allows applications to access information about networks.
Allows an application to read from external storage.
Ratings and Reviews
Rating: 4.0/5 based on Less than 100 reviews
(*) is required
Previous versions
Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam 3 APK for Windows (#6, 20.9 MB)
Similar to Guzurin Mahajjata mp3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APK
Education is Permissible : Boko Halal Sheikh Jafar APK
Sheikh Ja'afar Mahmud - Azumi APK
Malam Ja'afar wa'azin Maulidi APK
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APK
Sheikh Ja'afar Kitab Tauhid 2 APK
Huduba Volume Shaykh Jafar mp3 APK
More from Abyadapps
Abdulhadi Kanakeri Complete Quran mp3 Offline APK
Full Audio Quran Offline Hazza al Balushi APK
Abdulmutallib Ibn Achoura Full Quran Without Net APK
Ayman Swed Full Audio Quran Offline APK
Raad Mohammad Al Kurdi Full Quran Audio Offline APK
Mishary Rashid Alafasy Holy Quran Full mp3 Offline APK
Abdur Rahman al ossi Quran mp3 Offline APK
Ruqyah al Shariah - al Hashimi APK
Top download apps
Resso Music - Songs & Lyrics APK