ApkDownload

Littafin Magana Jarice Na 2 APK

Latest Version 1.2.0.0 for Windows
Updated 2020-07-11

App information

Version 1.2.0.0 (#1002)

Updated 2020-07-11

APK Size 5 MB

Requires Android Android 4.1+ (Jelly Bean)

Offered by AsmaTech

Category Free Books & Reference App

App id com.andromo.dev491197.app657364

Developer's notes Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule a Matsayin Application Don Sauqin Karatu

Screenshot

Click on the image to see full size

Latest updates

What's new in Littafin Magana Jarice Na 2 1.2.0.0

updated features and privacy policy

Editor's review

Download the latest Littafin Magana Jarice Na 2 application, version 1.2.0.0, compatible with Windows 10/11 (using emulators such as Bluestacks), Android devices. This free Books & Reference app is developed by AsmaTech and is easy to download and install.

Previous versions, including 1.2.0.0, are also available. If you need help or have any problems, please let us know.

Description

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Ya Rubuta Littatafai Da dama yayin rayuwarka, wadanda suka hada dashi wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Wannan shine Littafi Na biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma wannan littafi Offline ne, wato baya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.

App permissions

Littafin Magana Jarice Na 2 1.2.0.0 APK requires following permissions:

Allows applications to open network sockets.

Allows applications to access information about networks.

Ratings and Reviews

Rating: 4.5/5 based on Less than 100 reviews

(*) is required

5 ★ Alhamdulillah, Yaushe za'a saki Na 3 da kuma sauran littattafan Hausa irinsu shaihu Umar, Jiki magayi, Ruwan Bagaja, da dai sauransu??

5 ★ Allah ya saka muna jiran na uku

5 ★ Kun cancanci yabo. Mununa jiran littafi Na uku.

3 ★ Da kyau. Amma a sa zooming

5 ★ a cigaba da yada al'adun hausa duniya

5 ★ I enjoyed reading it.

5 ★ Dakyau, wannan aiki yayi kyau kuma ya burge ni, Allaah Ya Kara Basira

5 ★ Bashakka wanna hanyar ilmantar wace da raya al'adar ba hau she.

5 ★ Oh God what is surprise ..... Gaskiya wannan aiki yayi wlh ... Allah ya taimaka amin X .......

5 ★ Kayi matukar kokari

5 ★ Yayi kyau

5 ★ Nice and interesting.

5 ★ Is good

5 ★ Really enjoyed

5 ★ Good

Previous versions

Littafin Magana Jarice Na 2 1.2.0.0 APK for Windows (#1002, 5 MB)